Connect with us

Labarai

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Nemi Gafarar Rufe Tashohin Talabijin Da Rediyo

Gwamnatin jihar Zamfara ta nemi afuwa bisa rufe gidajen talabijin da rediyo da suka hada da NTA da FRCN na Pride FM Gusau da wasu kafofin yada labarai masu zaman kansu guda uku.

Jaridar Alkiblah ta ruwaito cewa sauran kafofin yada labaran da gwamnati ta rufe sun hada da Gamji TV da Gamji FM da kuma Al-umma TV wadanda na zaman kansu ne.

Gwamnatin, a cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar, Alhaji Ibrahim Dosara, ya fitar, ta yi zargin cewa kafafen yada labaran da abin ya shafa sun karya dokar zartarwa mai lamba 10 tare da cin zarafin aikin jarida.

Dokta Abdullahi Shinkafi, jigo a jam’iyyar APC kuma shugaban kwamitin shari’ar ‘yan fashi da aikata laifuka na jihar Zamfara, ya mika wa manema labarai afuwa yayin da yake zantawa da manema labarai a Gusau ranar Litinin.

Shinkafi ya ce gwamnati ta fusata ne bisa zargin karya dokar zartarwa mai lamba 10, 2022, wacce ta fara aiki a ranar 13 ga watan Oktoba.

A cikin wannan umarni, gwamnati ta haramta duk wani gangamin siyasa da tarukan a jihar saboda matsalar tsaro, tare da dakatar da duk wasu harkokin siyasa a jihar tare da rufe hanyoyin kananan hukumomin Anka, Bukuyum da Gummi baki daya da sauran garuruwa da kauyukan da umarnin dokar No 10, 2022 ya shafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet