Connect with us

Labarai

Gabanin Babban Zaben 2023, APC Ta Fara Tattaunawa Da Wike Ya Dawo Jam’iyyar

Jam’iyyar APC, ta fara tattaunawa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, gabanin zaben 2023, domin ganin ya dawo cikin jam’iyyar.

Wani jigo a jam’iyyar APC, Farouk Aliyu, ne ya bayyana hakan, ta cikin shirin siyasa na gidan talabijin din Channels.

Ya ce jam’iyyar na son goyan bayan Wike a lokacin zaben 2023 dake tafe nan da wasu kwanaki masu zuwa.

Wike da sansaninsa tawagarsa sun yi takun-saka da shugabancin jam’iyyar PDP tun bayan zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar.

Gwamnan ya rasa tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a hannun Atiku Abubakar kuma yana ta kiraye-kirayen a tsige Iyorchia Ayu a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa.

Sai dai Aliyu ya ce jam’iyyar APC ta shirya tsaf domin karbar Wike a matsayin sabon mamba kafin zabe mai zuwa.

A jiya Talata ne dai Wike ya amince da Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, da ya sake tsayawa takara a karo na biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet