Connect with us

Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Janye Takunkumin Tarukan Siyasa, Da Bude Kasuwanni

 

 

Gwamnatin jihar Zamfara ta dage takunkumin da ta kakaba wa harkokin siyasa a jihar biyo bayan sake bullar barayi da garkuwa da mutane.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar, Alhaji Ibrahim Dosara ya fitar ranar Litinin a Gusau.

Kwamishinan ya ce gwamnati ta kuma dage dokar ta-bacin da ta sanya a kananan hukumomin Gummi, Anka da Bukkuyum sakamakon sake bullar barayi da garkuwa da mutane.

Ya ce an sake bude makarantu da kasuwanni da wuraren taruwar jama’a da gwamnati ta rufe kwanan nan a garuruwa tara saboda tabarbarewar tsaro a yankunan da lamarin ya shafa.

Dosara ya ce amincewa da hakan ya biyo bayan rahotanni masu gamsarwa da aka samu kan matsalar tsaro a yankunan.

Gwamnati ta tabbatar wa al’ummar jihar kan kudirinta na kare rayuka da dukiyoyi.

Jaridar Daily Trust ta bayar da rahoton cewa, a ranar 13 ga watan Oktoba, gwamnatin jihar Zamfara, bisa dokar zartarwa mai lamba 10, ta haramta duk wani gangamin siyasa da yakin neman zabe a jihar, sakamakon sake bullar ‘yan fashi da garkuwa da mutane a wasu al’ummomi. (NAN).

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet