Connect with us

Labarai

Ƴan bindiga sun buƙaci Naira miliyan 550 kafin sako wasu fasinjoji 11

Wasu ƴan bindiga da suka yi garkuwa da fasinjoji goma sha ɗaya ranar Juma’ar da ta gabata a kan hanyar da ta haɗa jihohin Nasarawa da Binuwai, sun buƙaci da a b su Naira miliyan Hamsin a kan kowane mutum watau Naira miliyan ɗari biyar da hamsin kenan jimla.

Rahotonni sun bayyana cewa, fasinjojin sun hau wata motar safa ne a garin Jos na jihar Filato, da nufin zuwa inda suke kan hanyarsu ta zuwa birnin Onitsha na jihar Anambra.

Jaridar DailyNews 24 ta ruwaito cewa, masu garkuwa da mutanen sun fara tuntuɓar kamfanin sufuri mamallakin motar da fasinjojin ke ciki ne tare da shaida masa buƙatar tasu.

Haka kuma ta ruwaito cewa daga bisani kuma ɓata garin sun kira dangin fasinjojin tare da buƙatar kuɗin fansar a wurin su.

Wani magidanci da mahaifiyarsa ke cikin mutanen da lamarin ya ritsa da su ya ce, mahaifiyar tasa na hanyarta ne zuwa jana’iza cikin tsautsayi ta faɗa hannun ƴan garkuwa.

Haka kuma ya ƙara da cewa, “Bayan motar ɗaukar marasa lafiya ta wuce wurin ƴan bindigar ke ɓoye ne sai ɓata garin suka tsare bas ɗin da suke ciki.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet