Connect with us

Labarai

Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon babban Akanta Ahmad Idris a kotu

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta sake gurfanar da tsohon babban akanta na ƙasa Ahmad Idris da ƙarin mutum uku a gaban bababr kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin su da almundahanar kusan naira billiyan ɗari da tara.

Tun a watan Yulin da ya gabata ne dai aka gurfanar da waɗanda ake zargin a gaban kotun mai shari’a Adeyemi Ajayi, bisa zargin su da aikata laifuka goma sha uku da suka shafi sama da faɗi na maƙudan kuɗin.

Sai dai daga bisani aka mayar da shari’ar tasu gaban mai shari’a Yusuf Halilu.

Mutane ukun da ake tuhumar su tare da babban akantan sun haɗa da: Olusegun Akindele da Muhamamd Usman sai kuma kamfanin Gezawa Commodity and Exchange limited.

BBC ta ruwaito cewa, A zama kotun na yau Laraba, waɗanda ake zargi sun musanta tuhume-tuhumen.

Alƙalin kotun mai shari’a Yusuf Halilu, dai ya ɗage ci gaba da sauraren shari’ar har zuwa ranar 23 ga watan gobe na Nuwamba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet