Connect with us

Labarai

Kotu ta umarci gwamnatin tarayya ta biya Nnamdi Kanu diyyar miliyan 500

Babbar kotun tarraya da ke Umuahia babban birnin jihar Abia, ta umarci gwamnatin tarayya ta biya jagoran ƴan aware Biafara Nnamdi Kanu diyya miliyan ɗari biyar.

Alƙalin kotun mai shari’a Evelyn Anyadike ce ta bada umarnin ta cikin hukuncin da ta yanke a zaman kotun na yau Laraba a matsayin hukuncin ƙarar da Nnamdi Kanu ya shigar yana zargin gwamnatin tarayya da tilasta ɗauko shi daga ƙasar Kenya zuwa Najeriya a watan Yunin bara.

Ƙafar BBC ta ruwaito cewa tun a watan Maris ɗin da ya gabata ne lauyoyin Kanu suka shigar da ƙarar suna masu da’awar  cewa matakin na gwamnatin tarayya na dawo da shi ba tare da yardarsa ba dai-dai yake da keta masa ƴanci.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Kawo lokacin da labarin ya fita babu wani martani daga gwamnatin tarayya a hukumance dangane da hukuncin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet