Connect with us

Uncategorized

Sojojin ruwa sun ceto ƴan mata 50 a samamen da suka kai gidajen karuwai

Rundunar sojin ruwa, ta ce, kuɓutar da wasu ƴan mata su hamsin yayin farmaki da ta kai gidajen karuwai a birnin Fatakwal.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar sojin ruwa a jihar Richard Iginla, ne ta tabbatar da hakan ga manema labarai.

Ya ce, ana zargin cewa an tilasta wa ƴan matan da rundunar ta cafke ne wajen shigar su harkar ta karuwanci.

Haka kuma ya ce, yayin samamen sun kuma cafke wasu mutane uku da ake zargi da safarar ƴan matan waɗanda wasu a cikinsu ba su fi shekaru goma sha huɗu ba.

BBC ta ruwaito cewa, Richard Iginla ya kuma ce, rundunar sojin ruwan ta kai samamen ne da haɗin gwiwar hukumar yaki da safarar bil-adama ta Najeriya NAPTIP da kuma rundunar tsaro da Civil Defence.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet