Connect with us

Uncategorized

Ukraine ta bukaci FIFA ta haramtawa Iran zuwa gasar cin kofin duniya

Hukumar kwallon kafar Ukraine ta roki hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ta haramtawa Iran shiga gasar cin kofin duniya da za ta gudana a Qatar, gasar da za a faro a karshen wannan wata na Nuwamba a kuma karkare a watan gobe

Bayan wani zama da kwamitin gudanarwa na hukumar kwallon kafar Ukraine ya gudanar ne, kasar ta aikewa FIFA bukatar kunshe a wata sanarwa, inda zargi Iran da bai wa Rasha makamai don taimakawa a mamayar da Moscow ke yiwa kasar.

Rokon hukumar kwallon kafar Ukraine ya zo kwanaki kadan bayan da Shugaban kungiyar Shakhtar Donetsk Sergei Palkin ya yi kira da a cire Iran, a kuma bai wa Ukraine din damar maye gurbinta a gasar ta bana.

Ukraine na sahun kasashen da suka rasa a gurbi a gasar ta cin kofin Duniya wadda a wannan karon za ta gudana a gabas ta tsakiya, yayinda Iran wadda ta samu gurbin ta ke fuskantar barazanar gaza zuwa gasar musamman bayan zarge-zargen da ke nuna hannunta a taimakon Rasha.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet