Connect with us

Labarai

Muna sa ran kotu za ta yi adalci a shari’ar Alasan Ado Doguwa da ɗan jarida- Ƙungiyar NUJ

Kungiyar ƴan jarida NUJ reshen jihar

Kano, ta ce, tana da ƙwarin gwiwar cewa kotu za ta yi adalci a shari’ar Abdullahi Yakubu wakilin jarida Leadership ya shigar bisa zargin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Tudun Wada da Doguwa Alasan Ado Doguwa kan duka sa da ya ce ya yi  lokacin da Doguwan ya kira taron manema labarai a gidansa.

Hakan dai na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da Sakataren ƙungiyar ta NUJ kwanared Abba Murtala ya fitar ranar Alhamis ɗin makon nan.

Haka kuma ta cikin sanarwar, ƙungiyar ta bayyana damuwa tare da yin Allah-wadai bisa halin ɗan majalisar.

Haka kuma ta cikin sanarwar NUJ ta ce, tana fatan gudanar da cikakken bincike tare da ɗaukar matakin da ya dace.

Ƙungiyar ƴan jaridar ta cikin sanarwar ta ƙara da cewa, ƴan jarida abokan kowa ne don haka bai kamata a riƙa cin mutuncin su ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet