Kasuwanci
Fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwa babbar illa ce ga rayuwar matasa- NDLEA
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta yi gargadin cewa fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwanni ka iya yin mummunan illa ga rayuwar matasa.
Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar a shafinta na Twitter.
NDLEA ta kuma buƙaci iyaye da sauran masu ruwa da tsaki da su yaɗa wannan sanarwa ga sauran al’umma.
Haka kuma hukumar ta ce, ƙwayar ta Fentanyl na da ƙarfi fiye da ƙwayar tramadol har sau ɗari, don haka take ganin shigarta kasuwa babbar illa ce.

Sign Up
25/02/2024 at 7:46 pm
Can you be more specific about the content of your article? After reading it, I still have some doubts. Hope you can help me. https://accounts.binance.com/en/register-person?ref=PORL8W0Z