Connect with us

Uncategorized

City ta fitar da Chelsea daga gasar Carabao

Riyad Mahrez da Julian Alvarez ne suka ci wa Manchester City kwallaye 2 da suka bata nasarar doke Chelsea a wasan gasar kofin Carabao ,lamarin da ya sa suka tsalaka izuwa zagaye na 4.

Dukkannin bangarorin sun samu damammakin cin kwallaye a farkon zubi na farko na wasan, amma suka baras da su.

A farkon zubi na 2 na wasan ne Mahrez ya ci wa City wata kwallo daga bugun tazara.

Alvarez kuma ya kaimasa yadin da wata kwallo da ya saka, jim kadan bayan wadda Mahrez ya ci.

Manchester City ta cancanci wannan nasarar, bayan da ta ci gaba da zama a turbar nasara a wannan gasa a karkashin koci, Pep Guardiola.

Wannan sakamako na nuni da cewa wasanni 2 kawai Chelsea suka ci daga 7 da suka buka a dukkan gasa, kuma babu alamun sauki, ganin cewa a wannan Asabar mai zuwa za su ziyarci Newcastle a gasar Firmiyar Ingila.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet