Connect with us

Labarai

Kamfanin Amazon zai sallami ma’aikatansa 10,000

Kamfanin Amazon yana shirin sallamar ma’aikatansa kimanin su dubu goma kamar yadda jaridar New York Times ta wallafa a jiya Litinin.

A cewar jaridar kamfanin zai maye gurbin ma’aikatan ne bayan korar tasu da sabuwar fasahar e-commerce behemoth.

Sabuwar fasahar dai zata kula da a kalla kashi ɗaya cikin ɗari na jimillar albashin kamfanin wanda yake da ma’aikata fiye da miliyan ɗaya a duniya

Haka kuma ta bayyana cewa kamfanin tsara rage ma’aikatan ne tun a ƙarshen watan jiya na Satumba.

Rahoton Jaridar ya ya kuma yi nuni da cewa wuraren da abin ya shafa za su kasance a cikin sashen na’urori na Amazon, sashin tallace-tallace da kuma na albarkatun ɗan adam.

Haka dai Rahoton ya ce, adadin ma’aikatan da aka kora na iya canjawa, amma idan har aka tabbatar da hakan, zai kasance zagayen korar mafi girma a tarihin kamfanin mai shekaru 28 da Jeff Bezos ya kafa.

A makonni biyu da suka gabata kamfanin Amazon ya ba da sanarwar dakatar da daukar ma’aikata kuma tuni ma’aikatan sa suka ragu idan aka kwatanta da tsarin a farkon shekara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet