Connect with us

Labarai

Kaduna: Sojoji sun yi nasarar hallaka ɗan bindiga Kachalla Gudau

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, dakarun soja sun yi nasarar hallaka ƙasurgumin ɗan bindigar nan Kachalla Gudau.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Mista Samuel Aruwan, ne ya bayyana haka ta cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook da yammacin yau Laraba.

Sanarwar ta ce, Kachalla Gudau guda ne  cikin gawurtattun ƴan bindiga da suka addabi yankunan ƙananan hukumomin Chikun, da Kachia.

Mista Samuel Aruwan, ya kuma ce, “An gano gawar Kachalla ne a dajin Kankomi inda ya mutu sanadiyyar zubar jini bayan raunukan da ya samu”.

Ya ƙara da cewa, an samu nasarar hallaka shi ne a samamen da sojoji suka kai wasu dazuka na jihar ta Kaduna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet