Connect with us

Ilimi

Muna nan a kan bakan mu dangane da ASUU- Adamu Adamu

Gwamnatin tarayya, ta ce, ba za ta biya mambobin Ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU malaman albashin aikin da ba su yi ba.

Ministan ilimi Malam Adamu Adamu, ne ya bayyana hakan yau Laraba bayan kammala taron majalisar zartaswa da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ya jagoranta a fadar mulki ta Villa da ke birnin tarayya Abuja.

Ministan na faɗin hakan ne a daidai lokacin da ƙungiyar ta ASUU ke shirin gudanar da zanga-zangar lumana a faɗin Najeriya domin nuna rashin jin daɗinsu game da rashin biyan su albashin watannin da suka kwashe suna yajin aiki.

Haka kuma Ministan, ya musanta zargin cewa gwamnatin tarayya na shirin mayar da malaman jami’ar ma’aikatan wucin gadi.

BBC ta ruwaito ministan na cewa, “An janye yajin aiki, kuma gwamnati ta biyasu haƙƙin iya aikin da suka yi,

Ina tunani wannan shi ne matsayin gwamnati, cewa ba wanda za a biya albashin aikin da bai yi ba, sun yi aiki na kwanaki, kuma gwamnati ta biya su haƙƙinsu kwanakin da suka yi”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet