Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya ƙaddamar da sababbin kuɗi

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000.

Shugaban ya ƙaddamar da samfurin kuɗin ne a yau Laraba jim kaɗan kafin fara taron Majalisar Zartaswa da ake gudanarwa a fadar shugaban ƙasa a Abuja.

Daily Trust ta ruwaito cewa, hadiman Shugaban da suka haɗa da Bashir Ahmad da Buhari Sallau da kuma Bayo Omoboyiowo su ne suka fitar da hotunan sababbin takardun kudin a shafukansu na Twitter.

A ranar 15 ga watan gobe na Disamba ne sababbin kuɗin za su fara kamar yadda babban ba kin ƙasa CBN ya bayyana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet