Connect with us

Uncategorized

F.A ta yankewa Ronaldo hukuncin dakatarwar wasanni biyu

An yankewa tsohon dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo hukunci dakatarwar wasanni 2 a matakin kungiya sakamakon kwada wa wani magoyin bayan Everton wayar salula a hannu.

Da wasan mai shekaru 37 ya kwada wa magoyin bayan wayar ce a lokacin da ya ke wucewa ta kwararon shiga dakin canza kayan ‘yan wasa a filin wasa na Goodison Park, bayan da United suka sha kashi a hannun Everton cikin watan Afrilu.

Hukumar kwallon kafar Ingila ta ci tarar Ronaldo, wanda ya raba gari da Manchester United a ranar talata bayan da ya caccaaki kocin kungiyar Ten

Sai dai wannan dakatarwa ba za ta shafi wasannin da zai yi a gasar cin kofin Duniya ba.

Yanzu haka dai Ronaldo ya shirya tsaf don ya jagoranci tawagar kwallon kafar kasarsa a wasan farko da za ta buga a gasar cin kofin duniya da ke gudana a Qatar, wanda za ta ta fafata da Ghana a rukunin ta na H a yau Alhmis.

Ronaldo zai fuskanci wannan hukunci ne a duk wata sabuwar kungiyar da ya koma a nan gaba, ganin cewa ya bar Manchester United.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet