Connect with us

Labarai

Ilimantar Da ‘Ya’Ya Mata, Ya Fi A Basu Jari– Shugaban Majalissar Dattawa

 

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa tarbiyyar ilimantar da ‘ya’ya mata ya fi shirye-shiryen bau wa mata jari. Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Ya yi wannan jawabi ne a ranar Alhamis a gasar kacici-kacici ga makarantun sakandiri dake dukkanin shiyoyi kasar nan shida da aka gudanar a majalisar dokoki dake babban birnin tarayya Abuja.

Makarantar Sakandare ta Top Faith International School dake Mkpatak, na jihar Akwa Ibom ce, ta lashe gasar da Cibiyar Nazarin Majalisun dokoki da Dimokaradiyya ta kasa (NILDS) ta shirya.

Ya yin da makarantar Model Secondary School dake Akure a jihar Ondo ta zo ta biyu a gasar, sai Kuma Global kids Academy, dake jihar Sokoto wadda ita ce ta zo ta uku.

Kazalika shugaban majalisar dattawan ya bayyana cewa, ilimin ‘ya mace na da matukar muhimmanci ga kowace al’umma ko kasar dake son a samu cigaba da gaske.

Haka Kuma a nasa bangaren, Darakta-Janar na Cibiyar Nazarin Dokoki da Dimokuradiyya ta Kasa (NILDS), Abubakar Olanrewaju Sulaiman, ya ce gasar na daga cikin kokarin da cibiyar ke yi na magance rashin fahimtar juna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet