Connect with us

Labarai

Yan Sanda: Yadda Wata Malama Ta Ci Zarafin Daliba Mai Shekara 4 A Borno

 

‘Yan sanda sun kama wata malamar makaranta bisa zargin cin zarafin wata ‘yar makarantar firamare ‘yar shekara 4 fyade a Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda, Mista Mohammed Shatambay, ne ya tabbatar wa jaridar Daily trust, a ranar Asabar din nan.

“Eh, lamarin yana hannun ‘yan sanda kuma an kama malamar. Muna gudanar da cikakken bincike na gaskiya kan lamarin, daga baya kuma mu mika ta ga kotu,” inji shi.

Da yake zantawa da wakilinmu, mahaifin wanda abun ya shafa, Hassan Dala, ya ce malamar ta boye ‘yarsa a cikin mayafinta sannan ta yi amfani da yatsu wajen lalata ta.

“Lamarin ya faru ne a Golden Olive Academy Maiduguri. Malamar takan sanya ‘yata a cikin mayafinta ta tilasta wa yarinyar ta tsotse nononta, yayin da take sanya yatsanta a al’aurar ‘yata,” inji shi.

Game da yadda ya tabbatar da cewa an yi wa yarinyar fyade, ya ce “mahaifiyar ta gano hakan ne a lokacin da take yi mata wanka, sai ta fara korafin jin zafi a al’aurarta, amma da farko ta yi watsi da hakan tana tunanin al’ada ce.

“Lokacin da korafin ya ci gaba, mahaifiyar ta lura da jini a cikin fitsarin ta, kuma ta ja hankalina akai. Mun kai ta asibiti inda wani Likita ya ba mu shawarar mu binciki abin da ya faru,” inji shi.

Ya nuna damuwarsa cewa idan aka ba da yadda aka gudanar da lamarin, mai yiwuwa ba za a yi adalci ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet