Connect with us

Labarai

Kotu Ta Daure Wani Mutum Bayan Kama Shi Da Katin Zabe 101 A Sokoto

 

Wata kotun majistare da ke zamanta a jihar Sokoto ta yankewa wani Nasiru Idris hukuncin daurin shekara daya a gyaran hali da tarbiyya.

Hukuncin na zuwa ne bayan samunsa da laifin satar katin zabe na dindindin har guda 101.

Laifin wanda ya saba da sashe na 117 da 145 na dokar zabe ta 2002.

Kwamishinan yada labarai na kasa mai kula da kwamitin wayar da kan masu zabe a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Barr. Festus Okoye ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Abuja.

Hukumar INEC ta ce ta kuma gurfanar da wani mutum da aka samu yana dauke da katin PVC guda 367 a jihar Kano.

A cewarsa, hukumar ta yi zamanta ne a karshen mako inda ta tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da kwanan wata da tsarin karbar katin zabe da kuma gurfanar da wadanda aka kama bisa zargin mallakar PVC ba bisa ka’ida ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet