Connect with us

Uncategorized

Ko kun san nawa duk tawagar dataje gasar kofin duniya ta Qatar za ta samu?

A bana, hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara yawan kudin kyautar da ake bai wa kasashen da suka samu gurbin buga gasar lashe kofin duniya da ke gudana a kasar Qatar, da dala miliyan 40 maimakon dala miliyan dari 400 da ake kashewa

Tun a watan Afrilun wannan shekarar ne dai hukumar ta FIFA ta sanar da bai wa kasashen da suka samu gurbin buga gasar dala miliyan daya da rabi don shirya wa gasar.

Haka nan kowace tawagar kasar da ta halarci gasar ta bana cikin 32 sai da aka ba su dala miliyan 9 a matsalin kudin rukuni.

Duk wata kasa da ta samu damar tsallakawa zuwa zagaye na biyu na kasar, za ta samu dala miliyan 13, inda a jimillance kasashe 16 za su raba dala miliyan dari da hudu.

Sai matakin zagayen dab da na kusa dana karshe wato quarter-finals, inda kasashe 8 da suka kai wannan mataki za su samu dala miliyan 68, inda kowaccen su za ta samu dala miliyan 17.

Kasar da ta kare a mataki na hudu za ta samu dala miliyan 25, sai kuma wacce ta kare a mataki na uku za ta samu dala miliyan 27.

Haka nan hukumar FIFA ta ware kyautar dala miliyan 30 ga duk kasar da ta kare a mataki na 2.

Duk kasar da ta samu nasarar lashe gasar ta bana kuwa zata samu zunzurutun kudi har dala miliyan 42.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet