Connect with us

Uncategorized

Qatar 2022: Kocin Belgium ya ajiye aikinsa bayan rashin nasarar da kasar ta samu

Roberto Martinez ya kawo karshen aikinsa na kocin Belgium bayan ficewar kungiyar cikin kankanin lokaci daga gasar cin kofin duniya.

Belgium ta gaza tsallakewa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin duniya a karon farko tun shekarar 1998.

An nada dan kasar Sipaniya mai shekaru 49 a shekara ta 2016 kuma kwangilarsa ta kare bayan gasar cin kofin duniya.

Belgium wacce ta kasance a matsayi na uku a jadawalin FIFA a shekarar 2018, ta shiga gasar ne daidai lokacin da take a matsayi na biyu a duniya.

Sai dai an fitar da Red Devils bayan rashin nasara a rukunin da suka yi, wanda hakan ya sa Morocco kasancewa jagora a rukunin F.

Sai dai kocin na Belgium ya ce ya dauki matakin ajiye aikin nasa ne tun kafin kasar ta tafi gasar cin kofin duniya.

“Tun daga 2018 na sami dama da yawa na barin aiki a matakin kulob. A koyaushe ina so in kasance na gama aikina cikin aminci. Ba zan yi murabus ba – karshen kwantiragi na ke nan,” in ji Martinez

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet