Connect with us

Addini

Hukumar Hisbah Ta Kama Wata Mota Makare Da Giya

Hukumar nan da ke umarni da Kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano ta sami nasarar kama wata babbar mota makare da Barasa (Giya), wadda ake kokarin shigar da ita jihar.

Hukumar ta samu wannan nasara ne bayan samun bayanan sirri daga wasu mutanen kirki masu tsoron Allah da kishin jihar Kano.

Babban kwamandan hukumar ta Hisbah Sheikh Harun Muhammad Ibn Sina yayin da yake jawabi kan wannan gagarumar nasara da suka samu, ya ce motar na dauke da Kwalaben giya 18000.

Ibn Sina ya ce sha ko kasuwancin giya a jihar Kano haramun ne, kuma jami’an su zasu ci gaba da kama masu ta’ammali da wannan haramtacciyar sana’a.

Kwamandan ya kuma godewa jami’an Hisbah da ke aiki ba dare ba rana, wajen hani da mummuna da kuma umarni da Kyakkyawan aiki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet