Connect with us

Labarai

Hukumar NRC ta sauya lokacin jigilar jiragen ƙasan Abuja zuwa Kaduna

Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya NRC, ta sanar da sauya lokutan tashin jiragenta biyu daga tashar Idu zuwa Rigasa.

Manajan sufurin jiragen kasan, mista Pascal Nnorli, ne ya tabbatar da hakan yayin zantawarsa manema labarai yau Juma’a.

Ya ce, daga yanzu jirgin kasan da ke tashi ƙarfe 3:30 na rana daga tashar Idu a Abuja, zai koma tashiwa 3:00, inda kuma zai isa Kaduna da misalin ƙarfe 5:08 na yamma.

Haka kuma ya ƙara da cewa ” Jirgin da ke tashi 2:00 na rana daga tashar Rigasa, a yanzu zai koma tashi 1:30 na rana, ya kuma isa Abuja 3:37 maimakon 4:07 na yamma.”

Mista Pascal Nnorli, ya kuma ce, hukumar kula da sifurin jiragen kasan tana yin duk mai yiwuwa domin kare lafiya da dukiyoyin fasinjojinta a kowane lokaci.

Manajan ya kuma ce sauyin zai fara aiki ne daga ranar sha biyu ga wannan watan da muke ciki na Disamba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet