Connect with us

Labarai

Jami’an ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Safarar Miyagun Kwayoyi A Zamfara

 

Rundunar yan sanda ta jijar Zamfara ta kama wasu mutane dauke da kayan maye.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar Mohammad Shehu ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai ranar Asabar.

Shehu ya bayyana cewa, jami’an ‘yan sanda masu dabara a yayin da suke gudanar da aikin binciken kwakwaf, sun yi aiki da wasu sahihan bayanai da suka kai ga cafke wasu da ake zargi da safarar busasshen ganyen da ake kyautata zaton na Indiya ne zuwa Kaura na karamar hukjmar Namoda ta jihar Zamfara.

“Mutane hudun an kama su ne a cikin wata mota kirar Toyota mai kujeru 18 dauke da busasshen ganyen ganyen Indiya da ake zargin hemp ne daga Legas zuwa Kaura Namoda a jihar Zamfara.

“A yayin da ake gudanar da tambayoyi, wadanda ake zargin sun amsa cewa an yi jigilar kayan ne ga ‘yan bindiga da ke aiki a dajin da ke karkashin karamar hukumar Shinkafi ta jihar Zamfara,” in ji PPRO.

‘Yan sandan sun ce ana ci gaba da gudanar da bincike mai zurfi kuma za a gurfanar da duk wadanda ake zargin a gaban kotu domin gurfanar da su gaban kuliya bayan kammala bincike.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet