Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Amurka

Shugaba Muhammadu Buhari, zai tafi ƙasar Amurka domin halartar taron shugabannin ƙasashen nahiyar Afirka wanda ƙasar ta Amurka za ta karɓi baƙunci.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mataimaki na musamman ga shugaban ƙasan kan kafofin yaɗa labarai Malam Garba Shehu, ya fitar a daren yau Asabar.

Sanarwar ta bayyana cewa, a gobe Lahadi ne shugaban zai bar gida Najeriya domin balaguron.

Haka kuma, Sanarwar ta ce, za a gudanar daga ranakun 13 zuwa 15 ga wannan watan da muke ciki na Disamba.

Hadimin shugaban ƙasan ya kuma bayyana cewa “Yayin taron wanda shugaban Amurka Joe Biden zai jagoranta, Shugaban na da aniyar ganin ƙasarsa ta yi aiki da gwamnatocin Afirka da kuma al’ummomin su da ke zama a ƙasar domin ƙarfafa dangantaka tsakanin Amurka da ƙasashen nahiyar Afirka.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa, Gwamnonin Bauchi da Kwara da kuma wasu ministoci da sauran wasu manyan muƙarraban gwamnati za su yi wa shugaba Muhammadu Buhari rakiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet