Connect with us

Labarai

Zamfara: Ƴan sanda sun daƙile harin da aka shirya kai wa Zurmi da Shinkafi

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta ce, ta samu nasarar daƙile kai wasu hare-hare kan mazauna ƙananan hukumomin Zurmi da Shinkafi a jihar.

Jami’in hulɗ da jama’a na rundunar SP Mohammed Shehu, ne ya bayyana hakan a yau Asabar lokacin da yake holin wasu mutane da suke da alaƙa da ƴan bindiga waɗanda rundunar ta cafke su a Gusau, babban birnin jihar.

Haka kuma rundunar a cikin wata sanarwa da ta fitar, ta ce, ta cafke wasu mutane uku da ta ke zargi da bai wa ƴan bindiga bayanan ayyukan da jamia’an tsaro ke shirin yi tare da haɗa kai da ɓata garin wajen sanya haraji ga wasu mazauna yankuna.

Haka kuma rundunar ƴan sandan ta jihar Zamfara, ta ƙara da cewa, ta kama wasu ƙarin mutane shida da suka ƙware wajen samar wa ƴan bindiga ƙwayoyi da Tabar Wiwi da kayan maye.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet