Connect with us

Labarai

Shugbanci Na Gari Shi Ne Zai Maganin Mtsalar Rashin Tsaro A Kasar Nan — Atiku

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce maganin yan tayar da kayar baya irin su Boko Haram da sauran su a Najeriya shine shugabanci nagari.

Atiku ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi, tare da abokin takararsa, Gwamna Ifeanyi Okowa a wajen taron tattaunawa da gidan talabijin na Channels ta shirya a ranar Lahadi.

Ya ce, “Tsarin magance ta’addancin Boko Haram shine jagoranci mai karfi, Har yanzu na kasa gane ta’addancin Boko Haram abinda suke son cimma.”

”Na je dajin Sambisa ban ga dajin ba, Duk abin da nake gani kawai tarin bishuyu ne da itatuwa sai kuma dabbobi kala daban daban.”

A cewar masu shirya taron, babban taron jawabi ga jama’a an kafa shi ne kan yadda za a karfafi dimokuradiyyar Najeriya.

Taron yana bai wa ‘yan Najeriya dama ta nazari don yin tambayoyi masu mahimmanci da kuma samun takamaiman mafita ga dimbin kalubalen da ke fuskantar wannan al’umma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet