Connect with us

Labarai

Yan Sanda Sun Kama Manajan Cibiyar ICT Ta JAMB Kan Satar Kwamfutoci

 

Jami’an ‘yan sanda sun kama wani manajan sashin cibiuar Kebna ICT ta JAMB da ke unguwar Zuru a jihar Kebbi, Abubakar Ismail, bisa laifin satar kwamfutoci samfurin HP guda 83.

Kwamishinan ‘yan sanda, Ahmed Magaji Kontagora, a lokacin da yake zantawa da manema labarai a ranar Talata, ya ce manajan bayan satar kwamfutocin, ya sayar da su a kan Naira 40,000 kowannensu ga wani Chukwudi Otutu na Cibiyar Kwamfuta ta Otutu da ke Sokoto.

Ya ce manajan cibiyar, Dr Michael Ezra Dikki, ya bayar da rahoto a shedkwatar ‘yan sanda da ke Zuru cewa, a lokacin da ya kai ziyara, ya gano cewa wanda ake zargin ya sace na’urar kwamfutar tafi da gidanka 83 na cibiyoyin.

“Bayan karbar korafin, tawagar ‘yan sanda ta dauki matakin damke wanda ake zargin tare da kwato guda 76 na kwamfutocin da aka sace,” in ji CP.

Ya ce ‘yan sanda sun fara bincike kan lamarin kuma nan ba da jimawa ba za a gurfanar da wanda ake zargin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet