Connect with us

Uncategorized

FIFA ta baiwa Morocco damar daukar gasar kungiyoyi ta duniya

Hukumar Kwallon kafa ta duniya ta baiwa kasar Morocco damar daukar nauyin gasar cin kofin duniya na zakarun kungiyoyin kwallon kafa na nahiyoyin kasashen duniya da za’ayi a watan Fabarairu mai zuwa, saboda gamsuwa da rawar da kasar ta taka a Qatar da kuma tsare tsaren ta.

Shugaban Hukumar Gianni Infantino ya sanar da wannan matakin, yayin da ya bayyana cewar sabon tsarin gasar da zai kunshi kungiyoyi 32 zai fara aiki daga shekarar 2025.

Infantino yace a shekarun baya sun amince da shirin fadada yawan kungiyoyin da zasu shiga gasar ta duniya wanda zai kunshi kungiyoyi 8 daga Turai, amma sai annobar korona ta hana gudanar da gasar bara a kasar China

Shugaban hukumar yace sabon tsarin mai kungiyoyi 32 kamar gasar cin kofin duniya na kasashe zai fara a shekarar 2025.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet