Connect with us

Uncategorized

Hukumar kula da gasar lig za ta sanar da ranar fara gasar NPFL a Najeriya

Hukumar kula da gasar lig ta kwallon kafar kwararru a Najeriya LMSC ta ce a Larabar nan za ta sanar da ranar da za a fara babbar gasar kwallon kafa ta kasar, wato Nigerian Professional League (NPFL) ta kakar wasan 2022/23.

Shugaban hukumar, Gbenga Elegbeleye, ne ya bayyana haka a yayin wata ganawa da manema labarai a birnin Abuja.

Wannan na zuwa ne bayan da hukumar ta yi watsi da ranar da masu ruwa da tsaki suka sanya tun da farko, a kokarin da suke na tilasta mata fara gasar a lokacin da suke so.

Hukumar ta shirya wani taro da shugabannin kungiyoyi 20 da ke cikin wannan gasar a Abuja, inda ake sa ran a cimma matsaya a kan abubuwa da dama.

Elegbeleye ya ce hukumaar za ta yi tsayuwar gwaman jaki wajen ganin kungiyoyi sun samu isassun kudade daga masu daukar nauyi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet