Connect with us

Uncategorized

Najeriya za ta sayar da tashoshin lantarki 5 don aiwatar da kasafin kudin 2023

Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin sayar da biyar daga cikin kamfanonin lantarkin kasar don samun kudaden tafiyar da kasafin kudin shekarar 2023 matakin da ke zuwa watanni 6 bayan sanar da shirin cefanar da kamfanonin ga ‘yan kasuwa.

Gwamnatin ta bayyana cewa za a gudanar da cinikayyar kamfanonin 5 a watanni 3 na farkon shekarar 2023 ta yadda za a yi amfani da kudin wajen tafiyar da kasafin kudin na badi.

A watan Oktoban da ya gabata ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin na badi da ke kunshe da tsabar kudi Naira tiriliyan 20 da rabi, sai dai kudaden shigar kasar ya gaza samar da tiriliyan 10 da biliyan 78 wanda ya haddasa gibin kashi 4.8 a GDP.

Kamfanonin da Najeriyar ke shirin sayarwa sun kunshi kamfanin Geregu da ke samar da Megawatt 562 a jihohin Calabar da Cross River sai kuma tashar lantarki ta Olorunsogo.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet