Connect with us

Uncategorized

Al-Nassr ta fara zawarcin wani fitacccen dan wasan Chelsea

Mai yiwuwa dan wasan tsakiya na Chelsea N’Golo Kante ya yi bazata wajen komawa kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiya a karshen kakar wasa ta bana.

Jaridar wasanni ta ‘Get French Football, ta ruwaito cewar kungiyar Al Nassr na son kulla yarjejeniya da Kante ne, da zarar kwantiraginsa ya kare da Chelsea a watan Yunin shekarar 2023.

Dan wasan dai bai samu haskawa tawagar kwallon kafar kasarsa ba yayin gasar cin kofin duniyar da kasar Argentina ta lashe a Qatar, saboda raunin da yake fama da shi.

Kungiyar Al-Nassr da ke Saudiya ta kuduri aniyar kullla yarjejeniya da manyan ‘yan wasa, cikinsu kuwa har da Cristiano Ronaldo, wanda yayi rabuwa maras dadi da Manchester United a watan Nuwamba.

Rahotanni sun ce gwamnatin Saudiya da kanta ke marawa kungiyar Al-Nassr baya, wajen ganin ta kulla yarjejeniya da manyan wasa, saboda burin kasar na karbar bakuncin gasar cin kofin duniya a shekarar 2030.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet