Connect with us

Labarai

Har Yanzu Akwai Katin Zaɓe Sama Da Miliyan 1 Da Ba’a Karɓa Ba A Jiha Daya — INEC

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta ce akwai katinan zabe na dindindin guda 1,693,963 da ba a karba ba a jihar Legas.

Sabuwar takarda daga ofishin hukumar da ke Legas da wakilinmu ya samu a ranar Asabar din da ta gabata ta kuma bayyana cewa, a ranar 29 ga watan Disamba, 2022, jimillar kayayyakin PVC da aka tattara sun kai 5, 816,528.

Takardar mai taken ‘INEC Lagos PVCs Reports’ ta ce, “Tsoffin katinan zaben da aka samu daga Hedikwatar – 6,570,291

“Sabbin katinan zabe da aka samu daga Hedkwatarsu – 940,200; Sabbin katinan zabe da aka tattara a Disamba 29, 2022 sun kai 163,198

“Jimlar Sabbin katinan zabe da ba a tattara ba –777,022; Gabaɗaya jimlar katinan zabe da aka samu daga hedikwata- 7,510,491;

“Gaba ɗaya katinan zaben da aka tattara kamar yadda a ranar 29 ga Disamba, 2022 -5,816,528; Gabaɗaya katinan zaben da ba a tattara ba 1,693,963.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet