Connect with us

Labarai

Za mu ɗauki ma’aikata miliyan 1.4 a zaɓen bana- INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce za ta ɗauki ma’aikatan wucin gadi mutum miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu da za su yi aiki a zaɓen bana da ke ƙaratowa.

Babban kwamishina a hukumar zaɓen kuma shugaban kwamitin yaɗa labarai da ilimantar da masu kaɗa kuri’a na hukumar Mista Festu Okoye,ne ya bayyana haka ta cikin shirin gidan Talbijin ɗin Arise TV.

Ya ce, mutanen da za a ɗauka aikin sun haɗa da matasa ƴan hidimar ƙasa da ɗaliban manyan makarantu da ke shekarar ƙarshe.

Pestus Okoye, ya ƙara da cewa ”Hukumarmu za ta kai na’aurar tantance masu kaɗa kuri’a a rumfunan zaɓe domin tantance masu zaɓe.”

Haka kuma ya bayyana cewa, bayanan kowa na ƙunshe a cikin na’urar a maimakon jikin katin zaɓen.

Kwamishinan, ya kuma yi gargaɗi da ja  kunne ga masu sayen ƙuri’un mutane da masu ƙirƙirar lambobin katin zaɓe da su daina aikata hakan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet