Connect with us

Labarai

Ma’aikata Sun Yi Karanci A Ma’aikatun Gwamnati Bayan An Koma Aiki A Kaduna

An koma aiki a jihar Kaduna, ranar Talata bayan karewar hutun sabuwar shekara da gwamnatin tarayya ta ayyana. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.

Ma’aikatun gwamnati da dama da wakilin Majiyar Dimokuradiyya ya kai ziyara a fadin jihar a ranar Talata, sun kasance a kulle inda wasu ‘yan kadan ne kawai aka gansu suna musabaha tare da taya junansu murnar ganin sabuwar shekara ta 2023.

Wani ma’aikacin gwamnati da ya zanta da DAILY POST kuma ya bukaci asakaye sunansa, ya ce har yanzu wasu jami’ai ba su dawo bakin aiki ba, ya kara da cewa yana dakon jiran maigidansa wajan aiki a mako mai zuwa.

” A yau ne aka dawo aiki kuma kun sani, wannan ita ce farkon sabuwar shekara. Kananan jami’ai da ma’aikatan gwamnati masu karamin karfi dole ne su kasance a ofis don tsaftace teburin oga kafin ya zo. Kamar yadda aka saba, wannan ita ce farkon shekarar da har yanzu manyan jami’ai ba su fara aiki ba,” inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet