Connect with us

Addini

Hukumar Alhazai A Kano Ta Shirya Taron Wayar Da Kan Maniyyata Hajjin Bana

 

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta ce ta shirya shirin wayar da kan alhazai na duk mako a cibiyoyi 16 na mahajjata na shekarar 2023.

Sakataren zartarwa na hukumar, Ambasada Muhammad Abba-Danbatta, a wani taron manema labarai a Kano ranar Alhamis, ya ce za a fara shirin ne a tsakiyar watan Janairu.

A cewarsa, “shirin wayar da kan alhazai da za a yi jigilar su daga Najeriya zuwa Saudiyya a ranar 4 ga watan Mayu”.

Abba-Danbatta ya ce hukumar ta mayar da kudaden wadanda basu samu zuwa ba a bara kusan kashi 90 cikin 100 na mahajjata.

“Madodin kudin shine rarar Naira miliyan 2.5 da mahajjata suka biya a Hajjin 2022.

“Alhazan da suka ajiye kudi don aikin hajji za a ba su sabon rasiti don bude fayil, su fara aikin kuma su ne na farko da za a yi wa rijistar aikin Hajjin 2023,” in ji shi.

Jaridar Solacebace ta rawaito cewa Abba-Danbatta ya ce hukumar za ta karbi ajiyar naira miliyan 1.5 don aikin Hajjin shekarar 2023 kafin hukumar alhazai ta kasa ta bayyana cikakken adadin kudin.

Ya kara da cewa masarautar Saudiyya ta soke kayyade shekaru da gwaje-gwajen da aka yi a yayin atisayen, inda ya ce za a duba takardar shaidar COVID-19 ne kawai idan za a je aikin hajjin. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet