Connect with us

Labarai

Bauchi: Ƴan sanda sun cafke mutumin da ya harbe matarsa cikin kuskure

Wani magidanci mai shekaru 40 da haihuwa Nuhu Umar Usman, ya harbe matarsa ​​ta biyu Ladi Nuhu, a ƙauyen Dangarfa da ke ƙaramar hukumar Ningi ta Jihar Bauchi.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, jami’in hulɗa da jama’a rundunar ƴan sandan Jihar SP Ahmed Wakil, ya ce rundunar ta yi nasarar cafke magidancin bisa zargin hallaka matar tasa.

Haka kuma ya ƙara da cewa, “Binciken farko ya nuna cewa wanda ake zargin ya kwana a dakin matarsa kuma yana da mata biyu da ƴaƴa shida.

“An samu saɓani a tsakaninsa da matar tasa har ta kai babban ɗansa ya yi wa mahaifinsa barazana”.

“Wannan saɓani ya sa mahaifin ya tanadi bindigarsa da shirin harbin duk wanda ya kutsa kai cikin gidan.”

Haka kuma ya ƙara da cewa, binciken nasu ya gano a ranar 28 ga watan Disamban da ya gabata da misalin ƙarfe 2:00 na dare yayin da Usman ke kwance a ɗaki ɗaya shi da matarsa, matar ta fita daga ɗakin domin ta shiga banɗaki.

“A kan hanyarta ta dawowa ɗakin ne mijin ya farka bayan ya ji motsi kusa da dakinsa, kai tsaye ya dirka mata harbi a ciki, sakamakon haka ne ta samu raunika”.

Jaridar Leadership ta ruwaito cewa, bayan garzayawa da ita babban asibitin Burra, ne likita ya tabbatar da rasuwar ta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet