Connect with us

Ilimi

Wasu Daliban Kwaleji Sun Yi Zanga-zanga Kan Karin Kudin Dakin Kwana

Daliban kwalejin kimiyya da fasaha da ke Ibadan a jihar Oyo a ranar Litinin din nan sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin kudin da hukumar kula da makarantar ta yi.

Daliban, a cikin daruruwansu, sun tare kofar makarantar da mahadar Sango-Poly da ake yawan hada-hada, wanda hakan ya haifar da cikas kafin su nufi Sakatariyar Jihar, a Agodi, dake Ibadan.

Haka kuma an toshe dukkan hanyoyin da ke cikin Sakatariyar.

Jaridar PUNCH Metro ta tattaro cewa kudin kin karbar dakin kwanan dalibai ya kasance Naira 5,000 da farko kafin hukumar ta kara shi zuwa Naira 15,000.

Daya daga cikin masu zanga-zangar, Abiodun, wanda aka sakaya sunansa, ya ce, “muna biyan Naira 30,000 na masauki a kowace kakar amma ga wadanda ba sa son zama a dakin kwanan dalibai, sai su biya Naira 5,000 na kin amincewa.

“Amma sai kawai hukumar ta tashi ta ce ta kara kudin kin amincewa daga Naira 5,000 zuwa Naira 15,000.”

“Hukumar ta kuma ce kudin dakunan kwanan dalibai ya zama dole a yanzu ga dukkan daliban, ciki har da wadanda ba sa zama a cikin harabar (a wajen harabar),” in ji ta.

Sun kuma ce sun gaji da ci gaba da amfani da mai ba da shawara wajen tafiyar da harkokin cibiyar.

Masu zanga-zangar dai suna rera wakokin nuna adawa da gwamnati, suna masu cewa ayyukan mashawartan sun kawo koma baya ga ci gaban cibiyar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantsekabetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibommatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet