Connect with us

Labarai

Majalisar wakilai ta yi watsi da ƙarin wa’adin karɓar tsofaffin kuɗi

Kwamitin majalisar wakilan Najeriya kan sauyin fasali da musanyar tsoffin kuɗi, ya yi watsi da ƙarin wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi da CBN ya yi a yau Lahadi.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Kwamitin ƙarƙashin jagorancin shugaban masu rinjaye na majalisar Alhassan Ado Doguwa, ya yi watsi da ƙarain wa’adin, yana mai cewa ya zama wajibi babban bankin ya yi biyayya ga sashe na 20, ƙaramin kashi na 3, da 4 da kuma 5 na dokar CBN.

Alasan Ado Doguwa, ya kuma ce, matakin na Babban Banki na iya yin barazana ga babban zaɓen da ke tafe.

A wata sanarwa da gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ya fitar ranar Lahadi ya ce, shugaba Muhammdu Buhari, ne ya sahale wa CBN ɗin yin ƙarin wa’adin zuwa ranar 10 ga watan Faburairu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet