Connect with us

Labarai

INEC Ta Zabi Kananan Hukumomi 6 Da Zata Gudanar Da Zaben Gwaji A Kano

 

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta kebe kananan hukumomi biyu kowacce daga gundumomin sanatoci uku na jihar Kano domin gudanar da aikin tantance sanatoci ta hanyar amfani da BVAS.

Sanarwar da hukumar ta fitar a ranar Juma’a ta nuna cewa za a kammala atisayen da za a fara da karfe 9:00 na safe da karfe 2-00 na rana a yau Asabar.

Jaridar SOLACEBASE ta ruwaito cewa an zabi kananan hukumomin Gwale da Kumbotso a Kano ta Tsakiya, Bichi da Dawakin Tofa a Kano ta Arewa yayin da Wudil da Rano aka zaba a Kano ta Kudu.

Sanarwar ta ce Gwale tana da unguwar Dorayi, Kumbotso tana da unguwar Na’ibawa, Bichi tana da unguwar Bichi, da Dawakin Tofa tana da unguwar Dawanau, sai Wudil tana da unguwar Wudil, Rano tana da unguwar Rano.

Ya ce rumfunan zabe sun hada da Gwale, makarantar firamare ta Dorayi (I) da firamaren Dorayi Karama School (II) sannan Kumbotso tana da makarantar firamare ta Na;ibawa(I) da firamaren Na’ibawa (VII).

Haka kuma, Bichi tana da makarantar firamare ta Hagagawa (I) da firamaren Hagagawa (II) yayinda Dawanau Cikin Gari (I) Bagadawa Saiji (II) (Taransifoma).

A Wudil, za a yi gwajin a makarantar firamare ta Unguwar Danya (I) da kuma firamaren Unguwar Danya (II) sai Kofar Fada (I) da KofarFada (II).

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet