Connect with us

Labarai

Jam’iyyu 13 Na Barazanar Janyewa Daga Zaben 2023 Saboda Sake Fasalin Kudi

 

Wasu Jam’iyyun siyasa 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a kasar nan a ranakun 25 ga watan Fabrairu da 11 ga watan Maris, sakamakon sake fasalin kudin Naira da babban bankin Kasa (CBN) ya yi.

A wani taron manema labarai da gamayyar shugabannin jam’iyyun siyasar suka yi a ranar Litinin, “jam’iyyun 13” sun yaba wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan sake fasalin takardun kudi na Naira 200, da Naira 500 da kuma  Naira 1,000.

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa, jam’iyyun sun ce ba za su yi sha’awar shiga zaben ba idan aka kara wa’adin amfani da tsohon daga ranar 10 ga Fabrairun shekarar 2023 kamar yadda wasu gwamnonin jam’iyyar suka bukata.

Jam’iyyu 13 sun kuma caccaki gwamnatin jihar Kaduna da Kogi da kuma Zamfara da suka garzaya kotun koli domin samun umarnin kotu na tsawaita wa’adin tabbatar da ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kudin guda uku.

Shugaban kungiyar Action Alliance na kasa, Kenneth Udeze, wanda ya yi wa manema labarai karin haske, kan batun ya ce, “Muna sanar da cewa akalla jam’iyyun siyasa 13 cikin 18 a Kasar nan ba za su yi sha’awar shiga zaben 2023 ba, kuma lallai za mu janye daga shiga zaben idan aka dakatar da wannan manufofin kudin ko kuma aka soke ko kuma idan aka kara wa’adin da aka bayar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet