Uncategorized
Dan wasan Nigeria yarasu Lokacin da yake buwa kungiyar sa wasa
tsohon Dan wasan jigawa golden ster yarasu Lokacin da yake tsaka da fafata wasa
Hadi Ado bala Yana bugawa kungiyar kwallon kafa ta CD madero FC ta kasar sifaniya kamar yanda hukumar kwallon kafar sifaniya ta baiyana
Shugaban kungiyar kwallon kafa na jihar Kaduna Abdullahi kasim yabayyana cewa anyi babban Rashi Ataka haziki a harkar kwallon kafa
Matashin Mai shekaru 21 yafara wasa a kungiyar Arewa united, da shareef Academy, Golden Balley kafin Daga bisani yatafi plateau united,
da jigawa golden ster.
Daga Nan yabuga wasanin kasa da kasa dakuma kungiyar valancia Academy Daga Nan yakoma CD Madero na birnin Madrid dake kasar sifaniya
