Connect with us

Labarai

Shugaban INEC Ya Bada Tabbacin Gudanar Da Zabe Kamar Yadda Aka Tsara

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta bayar da tabbacin gudanar da zabukan shekarar 2023 kamar yadda aka tsara duk da karancin man fetur da rikicin sabbin kudade.

Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, wanda ya bayar da tabbacin a lokacin da yake zantawa da manema labaran gidan gwamnati, bayan ya yi wa majalisar zartarwa ta tarayya bayani kan lamarin a ranar Laraba.

Ya ce Hukumar ta warware kalubalen da aka fuskanta tun farko.

Jaridar The Nation ta rawaito cewa Masu ruwa da tsaki daban-daban sun bayyana damuwarsu kan yadda hukumar zabe ta kasa INEC za ta iya gudanar da zabukan kamar yadda aka tsara, inda suka bayar da misali da yadda ake fama da karancin albarkatun man fetur da kuma takardar kudin Naira da aka sake fasalin.

Sai dai da yake zantawa da manema labarai bayan ganawarsa da majalissar Zartaswar ta kasa karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Yakubu ya bayyana cewa taron ya kasance bisa doka.

Akarshe Ya ce tuni Hukumar ta samu mafita kan manyan matsalolin biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet