Connect with us

Uncategorized

Xavi ya kambama Rashford gabanin karawar Barcelona da Manchester United

Dai dai lokacion da ake shirin karawa tsakanin Manchester United da Barcelona karkashin gasar Europa, Xavi Hernandez ya kambama dan wasan gaba na United Marcus Rashford wanda ya bayyana shi da mafi hadari a cikin fili.

A cewar Xavi, Erik ten Hag ya yi aiki tukuru wajen sauya fasalin zubin wasan Manchester United tare da mayar da Rashford kan turbar cin kwallaye.

Manajan na Barcelona wanda tawagarsa ke jagorancin teburin La Liga da tazarar maki 11 tsakaninta da mai biye mata Real Madrid, ya ce a halin da ake ciki Rashford ya shiga sahun ‘yan wasan gaba mafiya hadari a Turai.

Bangarorin biyu dai na shirin buga zagayen sili daya kwala ne na gasar ta Europa, wato Kenan dole daya ta fitar da daya, dai dai lokacin da dukkaninsu ke ci gaba da nuna bajinta wajen lashe kusan dukkanin wasanninsu a baya-bayan nan.

Zuwa yanzu dai kwallaye 13 Marcus Rashford ya zura a wasanni 15 da ya dokawa Manchester United, wanda ya sa ake ganin da yiwuwar ya dawo yadda aka sanshi ta fuskar zura kwallaye.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet