Connect with us

Labarai

Babban Sufeton ƴan sanda ya sauya wa Kwamishinan Kano wurin aiki

Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya sauya wa kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Mamman Dauda wurin aiki zuwa jihar Filato.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da rundunar ta fitar da tsakar ranar yau Litinin.

Jaridar DailyNigerian, ta ruwaito cewa bayan ɗauke Mamman Dauda daga Kano an maye gurbinsa da Muhammad Yakubu.

Rahotonni sun bayyana cewa hakan na zuwa ne awanni kaɗan bayan da jam’iyyar adawa ta NNPP ta buƙaci sauya kwaishinan bisa zargin sa da mara wa jam’iyyar APC mai mulki baya.

Idan za a iya tunawa dai jiya Lahadi ne jam’iyyar ta yi barazanar gudanar da zanga-zangar lumana a ƙananan hukumomin Kano 44 tana mai cewa Kwamishinan ya kama magoya bayanta da dama tare da tsare su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet