Connect with us

Uncategorized

Da yiwuwar Zaha ya koma Al Nassr ta Saudiya da taka leda-

Rahotanni sun ce dan wasan gaba na Crystal Palace, Wilfried Zaha, ya na shirin yin bazata wajen komawa kasar Saudiya da wasa, inda zai hadu da tsohon dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo a kungiyar Al-Nassr.

A halin yanzu dai watanni shida suka rage yarjejeniyar dan wasan na Ivory Coast ta kare da kungiyarsa, kuma ya ki amincewa da tayin tsawaita zamansa, abinda ya sanya ake kyautata zaton zai raba gari da Crystal Palace din a karshen kakar wasa ta bana.

A baya dai AC Milan ta yi kokarin sayen Zaha, yayin da kuma aka dade ana alakanta dan wasan da komawa Arsenal wadda ke jagorantar gasar Premier a yanzu.

Sai dai a halin yanzu wata majiya ta ce tuni ma har kungiyar Al Nassr ta tuntubi dan wasan domin kulla yarjejeniya da shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet