Connect with us

Featured

EFCC ta kama wata mata da katin zabe 18 da wasu masu sayan ƙuri’u

Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, a safiyar yau, 25 ga Fabrairu, 2023, sun kama wata mata dauke da katin zabe 18 a wani samame da suka kai a unguwar Badarawa da ke Kaduna a jihar Kaduna.

Matar mai suna Maryam Mamman Alhaji, wacce mamba ce a kungiyar goyon bayan daya daga cikin manyan jam’iyyun siyasa.

An damke ta ne bayan da wasu jami’an tsaro suka yi ikirarin cewa suna da katunan zabe kuma suna neman sayar da su.

A yanzu haka dai jami’an hukumar shiyyar Kaduna ta EFCC na garkame ta, da nufin bankado wasu ‘yan kungiyar tata wadanda ta yi ikirarin suna karbar katin zabe da kuma biyan kudade ta hanyar PoS ko kuma bankin kai tsaye.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet