Connect with us

Labarai

Bincike Kan IReV: Hukumar Zabe Ta Dora Kashi 83 Na Sakamakon Zabe

 

Ya zuwa yanzu dai hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da sakamakon zabe 147,578 daga rumfunan zabe 176,846, kwanaki biyar bayan zaben shugaban kasa.

Wannan adadi ya nuna kashi 83 cikin 100 na sakamakon da aka samu daga dukkan rumfunan zabe.

Har zuwa lokacin shigar da wannan rahoto, ana ci gaba da watsa sakamakon na’urar.

‘Yan Najeriya sun yi tsammanin za a dora sakamakon zaben a ranar zabe kamar yadda shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi alkawari.

Sai dai INEC ta sha suka kan gazawarta na saka sakamakon zabe a dandalinta don kallo, wanda hakan ya sa wasu wakilan jam’iyyu suka fice a ranar Litinin, a dakin tattara sakamakon zaben na kasa.

Binciken da Jaridar PUNCH ta yi a ranar Alhamis ya nuna cewa har yanzu ba a shigar da sakamakon dukkan rumfunan zabe a shafin na INEC ba.

A cewar hukumar, Bola Tinubu na jam’iyyar, ya samu kuri’u miliyan 8.8, yayin da ‘yan takarar manyan ‘yan adawa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Peter Obi na jam’iyyar Labour suka samu kuri’u miliyan 6.9 da miliyan 6.1.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet