Connect with us

Labarai

Yaudarar Shugaban Kasa Aka Yi Kan Sake Fasalin Kudin Naira – Yahaya Bello

 

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana manufar sake fasalin naira na babban bankin Najeriya, CBN ya yi, a matsayin manufar kwace mulki, yana mai cewa an yaudari shugaban kasa Muhammadu Buhari. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.

Bello ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a shirin gidan Talabijin na Channels, cikin shirin Politics Today, ranar Juma’a.

Da aka tambaye shi ya ambaci wadanda suka yaudari Buhari, sai kawai Bello ya ce, “wadanda suka baiwa shugaban kasa shawara ta fuskar tattalin arziki sun yaudari shugaban kasa.

Hakan na zuwa ne kasa da ‘yan sa’o’i bayan kotun koli a ranar Juma’a ta soke dokar hana amfani da tsofaffin takardun kudi na N200, N500 da kuma N1000.

Kotun kolin kasar, a wani mataki na bai daya da wani kwamitin alkalai bakwai, ya yanke, ta bayyana cewa, ya kamata tsofaffin takardun kudi su ci gaba da yawo a cikin al’umma har zuwa ranar 31 ga Disamba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet