Connect with us

Labarai

Kaduna: INEC ta fara raba kaya da jami’an zaɓe

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC shiyyar jihar Kaduna, ta fara rarraba kayayyaki da ma’aikatan da za su aiki a zaɓen gwamnoni da ƴan majalisar dokokin jihar.

BBC ta ruwaito cewa, Hukumar ta ce ta na ganin hakan ya zama wajibi a wani mataki na shirya wa zaɓukan da wuri.

Haka kuma ta ruwaito cewa, INEC ta fara aikawa da muhimman kayan daga Babban Bankin Ƙasar CBN wurin da aka ajiye su.

Daga nan ne kuma ake raba su zuwa ƙananan hukumomi 23 na jihar ta Kaduna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet